ha_ezk_tn_l3/05/07.txt

14 lines
400 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Isra'ilawa da Yahuda."
},
{
"title": "Saboda kunfi al'ummai waɗanda ke kewaye daku",
"body": "\"saboda zunubinku ya fi na\" ko \"saboda kun fi tawaye\""
},
{
"title": "Zan aiwatar da hukuntai a tsakiyarki domin al'ummai su gani",
"body": "\"Zan hukunta ku ta hanyoyi daban-daban\" ko \"Zan hukunta ku\"."
}
]