ha_ezk_tn_l3/05/05.txt

10 lines
310 B
Plaintext

[
{
"title": "na sanya ta a tsakiyar al'ummai",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) sauran al'ummomi a kowane gefen Yerusalem ko\n2) \"sun fi duk sauran al'ummomi muhimmanci.\""
},
{
"title": "Mutanen sunƙi hukuntaina ba su",
"body": "\"Mutanen Isra'ila da Urushalima sun ƙi bin dokokina.\""
}
]