ha_ezk_tn_l3/05/01.txt

18 lines
667 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana da Ezekiyel. Duk wuraren \"birni\" suna nufin \"birni\" wanda\nEzekiyel ya sassaka akan tubalin (Ezekiyel 4: 1)."
},
{
"title": "ka aske kanka da gemunka",
"body": "\"aske kanka da fuskarka\" ko \"cire gashin kai da gemu daga fuskarka\""
},
{
"title": "lokacin da kwanakin yiwa birnin sansani suka cika",
"body": "\"Lokacin da kwanakin kewaye Yerusalem suka ƙare\" ko \"lokacin da kwanakin suka ƙare da za\nku nuna yadda Yerusalem za ta kewaye ta\""
},
{
"title": "ka buge shi da takobi ko'ina kewayen birnin",
"body": "\"ku buge ta da takobinku ko'ina cikin garin\""
}
]