ha_2sa_tn_l3/12/31.txt

10 lines
420 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya fitar da mutanen da ke cikin birnin",
"body": "Dauda bai fito da mutanen da kansa ba; sai ya umarci sojojinsa da su fito da su. AT: \"Dauda ya umarci sojojinsa su fito da mutanen\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Dauda ya tilasta wa dukkan biranen mutanen Ammon",
"body": "Wannan yana nufin mutanen da ke cikin birane. AT: \"dukkan mutanen biranen Ammonawa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]