ha_2sa_tn_l3/23/15.txt

10 lines
550 B
Plaintext

[
{
"title": "suka fasa rundunar Filistiyawa",
"body": "\"yaƙi hanyarsu ta hanyar abokan gaba sojojin\""
},
{
"title": "Zan sha jinin mutanen da suka sadaukar da rayukansu?",
"body": "Dauda ya kwatanta ruwan da jini domin mutanen sun saka kasada da ransu don su kawo masa ruwan. Yana amfani da tambaya don jaddada wannan. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Shan wannan ruwan zai zama kamar shan jinin waɗannan mutanen da suka sadaukar da rayukansu don kawo mini shi.\" (Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)"
}
]