ha_2sa_tn_l3/11/26.txt

10 lines
480 B
Plaintext

[
{
"title": "ta yi makoki sosai",
"body": "Anan marubucin yayi magana game da kukan nata sosai kamar dai yana da zurfin ciki. AT: \"ta yi kuka sosai\" ko kuma \"ta yi kuka sosai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Dauda ya aika aka ɗaukota aka kawota gida a fãdarsa",
"body": "A nan kalmar \"aika\" na nufin cewa ya aiko ɗan saƙo don ya zo da ita ya kawo ta wurinsa. AT: \"Dauda ya aika mata da manzo ya kawo ta gida\" (Duba: figs_idiom da figs_metonymy)"
}
]