ha_2sa_tn_l3/04/11.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "To ba zan yi fiye da haka ...yanzu ba zan nemi jininsa daga hannunku in kuma tumbuƙe ku daga duniya ba?'",
"body": "An yi amfani da wannan tambayar don a nuna cewa mazajen sun yi laifi na musamman. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Kana da laifi fiye! Aiki na ne in biɗi ran sa daga gare ka in kuma tumbuƙe ka daga duniya.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "zan nemi jininsa daga hannunku",
"body": "Jimlar \"jininsa\" tana wakiltar rayuwar Ishboshet. Anan \"daga hannunka\" yake wakiltar Rekab da Ba'ana, 'ya'yan Rimmon na Babirote, wanda aka gabatar a cikin 2 Samuila 4: 5. AT: \"na ɗauke ku alhakin mutuwar Ishboshet\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "yanke hannuwansu da ƙafafunsu kuma suka rataye su ",
"body": "Waɗannan ayyuka ne na alama don nuna raini ga maza. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "su ka ɗauki kan Mefiboshet su ka binne shi a kabarin",
"body": "Wannan alama ce ta bada martaba ga Ishboshet. Ana iya bayana wannan a fili. AT: \"sun martaba Ishboshet ta wurin zinne kansa cikin kabari\" (Duba: translate_symaction da figs_explicit)"
}
]