ha_2sa_tn_l3/01/25.txt

30 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Jarumawa sun fãɗi, sun kuma mutu a bakin dãga",
"body": "An ruwaita wannan a cikin aya 27 don a nanata cewa mafi kyau daga cikin mayaƙan Isra'ila sun mutum. AT: \"Jarumai sun mutu a cikin yaƙi\""
},
{
"title": "Jarumawa",
"body": "A nan \"jarumawa\" na nufin Saul da Yonatan ko kuwa dukka sojojin Isra'ila. AT: \"jarumai\" (Duba: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "sun fãɗi",
"body": "Wannan wata hanya ce na faɗin cewa \"sun mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "An kashe Yonatan",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yonatan ya mutu cikin yaƙi\" ko kuwa \"Abokan gãban sun kashe Yonatan\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "a tuddanki",
"body": "Wannan ɓangaren waƙan Dauda ya cigaba game da Tsaunin Gilbowa kamar yadda ya fara a cikin 2 Sama'ila 1:21. (Duba: figs_apostrophe)"
},
{
"title": "Ɗan'uwana Yonatan",
"body": "An yi amfani da kalman nan \"ɗan'uwa\" da nufin cewa su abokai ne na kwarai."
},
{
"title": "Ƙaunarka a gare ni abin al'ajibi ne, ya zarce ƙaunar mataye",
"body": "An yi amfani da \"ƙauna\" a nan da nufin abokantaka da biyayya. Biyayyar Yonatan ga Dauda ya fi biyayyar da mace ke yi wa mijinta da kuma 'ya'yanta."
}
]