14 lines
769 B
Plaintext
14 lines
769 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Yowab ya busa ƙaho, rundunar yaƙi suka dawo daga runtumar Isra'ilawa, gama Yowab ya rinjayi mutane",
|
||
"body": "Wannan ya bayyana abin da Yowab ya umarta ta busa ƙaho. AT: \"Sai Yowab ya busa ƙaho don kiran sojoji, kuma sojojin suka komo daga bin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "suka bizne jikinsa cikin ƙarƙashin babban tarin duwatsu",
|
||
"body": "Bayan sun sanya gawarsa a cikin ramin sai suka rufe shi da tarin duwatsu. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"sun lullube gawarsa da tarin tarin duwatsu\" (Duba: explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "sa'an nan dukkan Isra'ila suka gudu",
|
||
"body": "Anan “duka Isra’ila” na nufin sojojin Isra’ila. AT: \"yayin da duk sojojin Isra'ila suka gudu\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
||
}
|
||
] |