ha_2sa_tn_l3/21/05.txt

22 lines
609 B
Plaintext

[
{
"title": "wanda ya ƙulla mana makirci",
"body": "\"wanene ya yi mana niyya\""
},
{
"title": "Bari a bamu mutum bakwai daga cikin zuriyarsa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ku bar mutanenku su ba mu zuriyarsa bakwai\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mu kuwa za mu rataye su",
"body": "\"za mu kashe su ta hanyar rataya\""
},
{
"title": "cikin Gibiya ta Saul",
"body": "Saul mutumin Gibiya ne."
},
{
"title": "zaɓaɓɓe na Yahweh",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda Yahweh ya zaɓa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]