ha_2sa_tn_l3/20/17.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ka saurari kalmomin baiwarka",
"body": "Matar tana kiran kanta \"bawanka.\" Wannan hanyar ladabi ce don magana da wanda ke da iko"
},
{
"title": "shawarar kuwa takan kawo ƙarshen al'amarin",
"body": "\"wannan shawarar za ta magance matsalar\""
},
{
"title": "Mu ne ɗaya daga cikin birni da ke da salama da aminci a cikin Isra'ila",
"body": "Wannan ya bayyana biranen. AT: \"mafi yawan birni masu aminci da aminci a Isra'ila\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "birni wanda ya ke uwa a cikin Isra'ila",
"body": "Wannan yana magana ne game da mahimmancin wannan birni a tsakanin al'ummar\nIsra'ila kamar uwa ce da ake girmamawa sosai. AT: \"birni da kowa a cikin Isra'ila yake girmamawa kamar na mahaifiyarsa\" ko \"garin da ke da matukar mahimmanci kuma Isra'ila ke girmamawa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Donme za ka haɗiye gãdon Yahweh?",
"body": "Anan matar ta yi amfani da tambaya don nuna wa Yowab abin da bai kamata su yi ba. Ana iya rubuta wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Kada ku halakar da garin da yake gadon Yahweh!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]