ha_2sa_tn_l3/24/24.txt

14 lines
643 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba zan miƙa hadayar ƙonawa ga Yahweh ta kowanne abin da ban biya ba.",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Zan gabatar da ... wani abu da na biya\"(Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "a madadin ƙasar",
"body": "Anan kalmar \"ƙasa\" tana nufin mutanen Isra'ila. AT: \"a madadin mutanen Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a kuma sa annobar ta tsaya a ko'ina cikin Isra'ila",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya tsare annobar da ta kasance a kan Isra'ila\" ko \"Allah ya kawar da annobar daga Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]