ha_2sa_tn_l3/24/17.txt

14 lines
711 B
Plaintext

[
{
"title": "Na yi zunubi, kuma na yi aikin shiririta",
"body": "Waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya kuma ana haɗa su don ƙarfafawa. AT: \"Na yi zunubi ƙwarai\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Amma tumakin nan me suka yi?",
"body": "David ya yi amfani da tambaya kuma ya kamanta mutane da tumaki don ya nanata cewa ba su yi wani laifi ba. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Waɗannan talakawan ba su yi laifin komai ba.\" (Duba: figs_rquestion da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ina roƙon ka bari hannunka ya hukunta ni da iyalin mahaifina",
"body": "A nan kalmar \"hannu\" yana nufin iko. AT: \"Da fatan za a azabtar da ni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]