ha_2sa_tn_l3/24/15.txt

26 lines
905 B
Plaintext

[
{
"title": "lokacin da aka sanya",
"body": "Wannan shine lokacin da Allah ya yanke shawarar zai dakatar da annoba."
},
{
"title": "mutane dubu saba'in",
"body": "\"mutane 70,000\" (translate_numbers)"
},
{
"title": "Lokacin da mala'ika ya miƙa hannunsa wajen Yerusalem domin ya hallakata",
"body": "Anan kalmar \"hannu\" yana nufin ikon mala'ikan. AT: \"mala'ikan na gab da halakar da mutanen Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yahweh ya canza tunaninsa game da ɓarnar",
"body": "Wannan yana nufin cewa Yahweh ya dakatar da muguntar da yake barin mala'ikan ya yi. AT: \"Yahweh ya yi baƙin ciki game da cutar\""
},
{
"title": "Sai ka janye hannunka yanzu",
"body": "Kalmar \"hannu\" yana nufin ikon mala'ikan. AT: \"Kada ku sake cutar da su\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Arauna",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
}
]