ha_2sa_tn_l3/24/10.txt

10 lines
334 B
Plaintext

[
{
"title": "sai zuciyar Dauda ta soke shi",
"body": "Anan, “zuciya” ta motsin zuciyar Dauda da lamirinsa. AT: \"Dauda ya ji da laifi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yanzu, Yahweh, ka ɗauke laifin bawanka",
"body": "Dauda ya kira kansa \"bawanka.\" Wannan hanyar ladabi ce don magana da wanda ke da iko."
}
]