ha_2sa_tn_l3/24/08.txt

18 lines
494 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya yin da suka je",
"body": "\"Yowab da shugabannin sojoji sun tafi\""
},
{
"title": "watan tara da kwana ashirin",
"body": "\"Watanni 9 da kwana 20\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Yowab ya bada rahoton jimillar yawan mayaƙa ga sarki.",
"body": "Yowab kuwa ya faɗa wa sarki yawan mutanen da suka isa yaƙi."
},
{
"title": "masu zarar takobi",
"body": "Wannan sunan yana nufin mutanen da suke a shirye don yin yaƙi. (Duba: figs_metonymy)"
}
]