ha_2sa_tn_l3/24/03.txt

14 lines
535 B
Plaintext

[
{
"title": "ya riɓanɓanya mutane sau ɗari",
"body": "Wannan yana nufin \"samar da karin mutane 100 ga kowane mutum guda daya da yake yanzu.\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Duk da haka maganar sarki ta zama ita ce ta ƙarshe akan ta Yowab ",
"body": "Yowab da sauran shugabannin sojojin sarki Dawuda ba su iya shawo kan Dawuda ya\nƙidaya ba."
},
{
"title": "maganar sarki ",
"body": "Wannan jimlar tana wakiltar umarnin sarki ne a gare su. AT: \"abin da sarki ya umarta\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]