ha_2sa_tn_l3/23/22.txt

14 lines
405 B
Plaintext

[
{
"title": "ya yi waɗannan ayyukan kasada",
"body": "\"aikata waɗannan ayyuka masu girma\""
},
{
"title": "an lissafa sunansa cikin sunayen jarumawannan uku",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane suna yabon sa kamar yadda suka yaba wa jaruman uku\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "bisa matsaransa",
"body": "ƙungiyar sojoji masu lura da Dauda"
}
]