ha_2sa_tn_l3/23/18.txt

14 lines
574 B
Plaintext

[
{
"title": "Abishai ... Yowab ... Zeruya",
"body": "Waɗannan sunayen maza. Fassara su kamar yadda yake a cikin 2 Sama'ila 2:18."
},
{
"title": "shi ne babba cikin su uku",
"body": "Wannan yana nufin Abishai shine shugaban jarumawa uku ɗin da suka je suka samo wa Dauda ruwa."
},
{
"title": "Duk da haka, sunansa ba a kwatanta shi da darajar sauran sojoji ukun?",
"body": "Ana amfani da wannan tambayar don jaddada yadda ya shahara. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: \"Har ma ya\nshahara fiye da ukun.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]