ha_2sa_tn_l3/23/13.txt

14 lines
396 B
Plaintext

[
{
"title": "kogon Adullam",
"body": "\"kogo kusa da garin Adullam.\" Adullam yana kusa da Betlehem. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Kwarin Refayim",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 2 Sama'ila 5:18."
},
{
"title": "Filistiyawa kuma suka kafu a Betlehem",
"body": "\"Wasu sojojin Filistiyawa suna iko da ƙauyen Betlehem\""
}
]