ha_2sa_tn_l3/23/08.txt

10 lines
427 B
Plaintext

[
{
"title": "Yeshba'al",
"body": "Wannan sunan mutum ne. Sauran fassarorin suna karanta Yosheb Basshebet, Yashobeyam, Ishba'al, ko Ishboshet saboda yawancin kofe na da irin waɗannan bambancin. Masu fassara na iya zaɓar faɗin wannan a cikin rubutun ƙafa zuwa\nfassarar su (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Hakmoniya",
"body": "Wannan sunan kungiyar mutane. AT: \"ɗan Hakmon\" (Duba: translate_names)"
}
]