ha_2sa_tn_l3/23/06.txt

18 lines
738 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ya kammala kalmomin Dauda na ƙarshe."
},
{
"title": "marasa amfani za su zama kamar ƙayayuwa da za a zubar",
"body": "Anan ana kwatanta mugaye da ƙayoyi marasa amfani. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Amma mugu ya kasance ba shi da daraja kuma yana da haɗari kamar ƙaya muke jefawa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "gama ba za su tattaru da hannu ɗaya ba",
"body": "\"saboda babu wanda zai iya ɗaukarsu da hannunsa ba tare da ƙayayyar ta cutar da\nshi ba\""
},
{
"title": "Dole a ƙone su sarai a wurin da suka kwanta",
"body": "\"Inda aka samo ƙaya, a can ne dole ne a ƙone su.\" Wannan yana nufin Allah zai halakar da mugaye."
}
]