ha_2sa_tn_l3/21/15.txt

10 lines
341 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Ishbi-Benob",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "domin kada ka ɓice fitilar Isra'ila",
"body": "“Fitilar Israila” magana ne da ke nuni ga shugabancin Dauda da kuma raayin cewa\nidan Dauda ya mutu, mutanen Israila ba za su sami jagora ba. (Duba: figs_metaphor)"
}
]