ha_2sa_tn_l3/21/07.txt

14 lines
453 B
Plaintext

[
{
"title": "Ayiya ... Armoni ... Adriyel ... Barzillai",
"body": "Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya miƙa su cikin hannun Gibiyonawa",
"body": "Anan \"hannun Gibiyonawa\" suna wakiltar ikon mutanen Gibiyon.AT: \"Ya ba su ga Gibiyonawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Sun mutu",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Gibiyonawa sun kashe su\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]