ha_2sa_tn_l3/21/01.txt

10 lines
354 B
Plaintext

[
{
"title": "ya nemi fuskar Yahweh",
"body": "Anan “fuska” magana ne ta kasancewar Yahweh. Wannan yana nufin Dauda ya yi addu'a ga Yahweh don amsa game da yunwa. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "saboda Saul da iyalinsa masu kisa",
"body": "Saul ya kashe Gibiyonawa da yawa, zuriyar Saul kuwa suna da laifi saboda wannan zunubi."
}
]