ha_2sa_tn_l3/18/31.txt

14 lines
560 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan waɗanda suka tayar maka",
"body": "Wannan yana nufin adawa. AT: \"akasi\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "maƙiyan shugabana sarki, da dukkan waɗanda suka tayar maka domin su cutar da kai",
"body": "Ba-kushen yana amfani da kwatanci a matsayin hanyar ladabi don gaya wa sarki cewa\nAbsalom ya mutu. Ana iya bayyana wannan kai tsaye. AT: \"Ina son duk makiyanku ... su mutu kamar yadda saurayin ya mutu\" (Duba:figs_simile da figs_euphemism)"
},
{
"title": "juyayi mai zurfi",
"body": "\"bai ji daɗi sosai ba\" "
}
]