ha_2sa_tn_l3/18/28.txt

22 lines
824 B
Plaintext

[
{
"title": "ya sunkuyar da kansa da fuskarsa gaban sarki",
"body": "Ya yi wannan don girmama sarki. AT: \"Ya sunkuyar da kai gaban sarki fuskarsa a ƙasa don girmama sarki\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Mai albarka ne Yahweh Allahnka",
"body": "\"Yabi Yahweh.\" Anan “albarka” na nufin yabo."
},
{
"title": "da mutanen da su miƙar da hannayensu gãba da shugabana sarki",
"body": "Anan Ahima'az yayi maganar mutanen da ke adawa da sarki kamar suna ɗaga hannuwansu a gabansa. AT: \"mutanen da suka yi adawa da yaƙi da maigidana sarki\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "babban hargitsi",
"body": "Wannan yana nufin cewa mutane suna yin kamar abubuwa ba dai-dai bane."
},
{
"title": "Juya gefe ka tsaya nan",
"body": "\"Motsa daga kan hanya\" ko \"Ka tsaya gefe\""
}
]