ha_2sa_tn_l3/18/24.txt

10 lines
398 B
Plaintext

[
{
"title": "ya tãda idanunsa",
"body": "Anan ana maganar mai gadin da yake son ganin wani abu kamar ya ɗaga idanunsa. AT: \"an duba bayan gari\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "akwai labari a bakinsa",
"body": "Anan sarki yayi magana game da mutumin da yake da sako kamar cewa labarin abu ne zaune a bakinsa. AT: \"yana da labarai da zai gaya mana\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]