ha_2sa_tn_l3/18/19.txt

14 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "'Bari in gudu yanzu in kai wa sarki labari mai daɗi",
"body": "A nan Ahima'az ya yi maganar gudu don ya je ya gaya wa sarki kyakkyawan labari kamar bisharar abu ne da yake ɗauka. AT: \"ku gudu ku gaya wa sarki labari mai daɗi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "hannun abokan gabarsa",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin sarrafawa. AT: \"ikon makiyansa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mai ɗaukar labari",
"body": "\"wanda ya bada labari\""
}
]