ha_2sa_tn_l3/18/12.txt

14 lines
703 B
Plaintext

[
{
"title": "duk da haka bazan miƙa hannuna gãba da ɗan sarki ba",
"body": "Kalmomin \"mika hannuna\" na nufin kai hari. AT: \"da ba za a auka wa ɗan sarki ba\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "kada kowa ya taɓa saurayin nan Abasalom",
"body": "Anan \"shafar\" yana nufin \"cutarwa.\" AT: \"Babu wanda ya isa ya cutar da shi\" ko \"Kada ku cutar\" (Duba: figs_ifiom)"
},
{
"title": "kuma babu abin da ke ɓoye a wurin sarki",
"body": "Anan mutumin yayi magana game da yadda sarki ya san kusan duk abin da ke faruwa kamar dai komai abu ne na zahiri ya san wurin. AT: \"babu abin da sarki bai sani ba\" ko \"sarki yana jin labarin duk abin da ya faru\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]