ha_2sa_tn_l3/18/05.txt

6 lines
202 B
Plaintext

[
{
"title": "kuyi a hankali da saurayin nan, da Absalom",
"body": "\"Saboda ni, kada ka cutar da saurayin, Absalom.\" Kalmomin \"a hankali\" na nufin kyautatawa wani kuma ba cutar da shi ba."
}
]