ha_2sa_tn_l3/18/03.txt

14 lines
855 B
Plaintext

[
{
"title": "idan rabin mu",
"body": "Kalmar \"rabi\" tana nufin daya cikin biyu dai-dai. (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Amma darajarka a bakin zambar goma tamu ce",
"body": "Wannan yana nufin cewa sojojin abokan gaba suna tunanin kashe David wanda ya fi daraja fiye da kashe sauran mutanen 10,000. Lambar 10,000 a nan ƙari ce da aka yi amfani da ita don jaddada adadi mai yawa na mutane. AT: \"sun gwammace su kashe ku fiye da kashe mu 10,000\" ko \"kashe ku ya fi daraja a gare su\nfiye da kashe yawancinmu\" (Duba: figs_explicit da figs_hyperbole)"
},
{
"title": "yi mana taimako daga cikin birni",
"body": "Dauda zai iya taimaka musu daga gari ta hanyar yi musu nasiha da kuma aika mutane su taimake su. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"cewa ku tsaya anan garin ku aiko mana da taimako\" (Duba: figs_explicit)"
}
]