ha_2sa_tn_l3/17/13.txt

18 lines
936 B
Plaintext

[
{
"title": "su kawo igiyoyi zuwa ga birnin nan kuma za mu jãshi zuwa cikin rafi",
"body": "Wannan yana nufin cewa sojoji za su rurrushe ganuwar birni su ja gutsun su zuwa kogi. AT: \"zai lalata garin kuma ya ja duwatsu zuwa ga kogi da igiyoyi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "har da ba za a tarar da ko ƙanƙanen dutse ɗaya a wurin ba",
"body": "Wannan karin gishiri ne don bayyana yadda zasu rusa garin kwata-kwata. Ba zai share kowane ƙaramin dutse daga cikin birnin ba. AT: \"har sai\ngarin ya lalace gaba ɗaya\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "ya wajabta ƙin amincewa da shawara mai kyau ta Ahitofel",
"body": "AT: \"don mutanen Isra'ila su ƙi kyakkyawar shawarar Ahitofel\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "a kawo hallakarwa a kan Absalom",
"body": "'Kawo' wani abu akan wani yana nufin haifar da hakan garesu. AT: \"don haifar da bala'i ga Absalom\" (Duba: figs_idiom)"
}
]