ha_2sa_tn_l3/17/01.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "da ya yi raụni ya gaji",
"body": "Waɗannan kalmomin ma'anar abu ɗaya ne asali kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa raunin Dauda. AT: \"mai rauni\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "ba shi mamaki da tsoro",
"body": "Anan ana iya bayyana kalmar \"tsoro\" da sifa \"ji tsoro.\" AT: \"zai ba shi mamaki kuma ya ba shi tsoro\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "sarki kaɗai zan buge",
"body": "Ana nuna cewa yana nufin kashe sarki. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Zan kashe sarki kawai\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "dawo da dukkan mutane",
"body": "Wannan yana nufin duk mutanen da suke tare da Dauda. AT: \"dawo da duk mutanen da suke tare da shi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kamar amaryar da ke zuwa wurin mijinta",
"body": "Anan Ahitofel yayi maganar farin cikin mutane ta hanyar kwatanta shi da farin cikin amarya. AT: \"kuma za su zo da farin ciki, kamar amarya tana farin ciki idan ta zo wurin mijinta\" ko \"kuma za su zo da farin ciki\" (Duba: figs_simile)"
}
]