ha_2sa_tn_l3/16/07.txt

26 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "mutumin banza",
"body": "mutumin da yake mugu, mai laifi ko mai karya doka"
},
{
"title": "mutumin jini",
"body": "Anan \"jini\" yana nufin duk mutanen da yake da alhakin kashe su a yaƙi. AT: \"mai kisan kai\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yahweh ya sãka wa ",
"body": "Yahweh yana saka musu ta wurin horon su. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Yahweh ya hukunta\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "domin jinin iyalin gidan Saul",
"body": "Anan “jini” yana nuni ga mutanen da aka kashe daga dangin Saul. Sarki shine sanadin mutuwar su. AT: \"don kashe yawancin dangin Saul\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wanda kake mulki a matsayinsa",
"body": "Dauda ya yi sarauta a kan mutanen da Saul ya taɓa sarauta. AT: \"a wurin wa kuka yi mulki a matsayin sarki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya bada mulkin a cikin hannun Absalom ɗanka",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin sarrafawa. AT: \"a cikin ikon Absalom\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]