ha_2sa_tn_l3/15/32.txt

14 lines
620 B
Plaintext

[
{
"title": "kai kan hanya",
"body": "Ana amfani da kalmar \"saman ko kan\" a nan saboda Dauda ya hau kan tudu kuma yana\nsaman tudu. AT: \"a saman tudu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "inda a ke yiwa Allah sujada",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"inda mutane suka taɓa bautar Allah\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "ta haka za ka ruɗar da shawarar Ahitofel domina",
"body": "David yana ba da shawarar ga Hushai cewa ya ƙi duk abin da Ahitofel ya ba shi shawara. AT: \"kuna iya yi min hidima ta hanyar adawa da shawarar\nAhitofel\" (Duba: figs_explicit)"
}
]