ha_2sa_tn_l3/15/30.txt

14 lines
510 B
Plaintext

[
{
"title": "ba takalmi",
"body": "sanye da takalmi"
},
{
"title": "kuma ya rufe kansa",
"body": "Wannan alama ce ta makoki da kunya. AT: \"kansa ya rufe cikin makoki\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Ya Yahweh, ina roƙonka ka juyar da shawarar Ahitofel ta zama wawanci.",
"body": "Dauda yana roƙon Yahweh ya mai da shawarar Ahitofel wauta da rashin amfani. AT: \"Ya Yahweh a bar duk wata shawara da Ahithophel ya bayar na wauta ne da rashin nasara\" (Duba: figs_explicit)"
}
]