ha_2sa_tn_l3/15/27.txt

18 lines
732 B
Plaintext

[
{
"title": "Ahima'az",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kai ba mai gani ba ne?",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya ta zance don tsawata wa Zadok kuma ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Za ku iya gano abin da ke faruwa.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "sai magana ta zo daga gare ku",
"body": "Wannan yana nufin shi aika saƙo zuwa ga sarki. AT: \"har sai kun aiko manzo zuwa gare ni don ya sanar da ni\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka sanar da ni",
"body": "A nan sarki ya nuna cewa zai karɓi saƙo wanda zai sanar da shi game da abin da ke faruwa a Yerusalem. AT: \"don fada min abin da ke faruwa a Yerusalem\" (Duba: figs_explicit)"
}
]