10 lines
487 B
Plaintext
10 lines
487 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Idan na sami tagomashi a idon Yahweh",
|
||
"body": "Anan “idanun Yahweh” suna nuni ga tunanin Yahweh da ra’ayinsa. Idan ka \"sami tagomashi\" a wurin wani yana nufin sun yarda da kai. AT: \"Yahweh ya yarda da ni\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "wurin zamansa",
|
||
"body": "\"inda gabansa yake.\" Akwatin alkawarin alama ce ta kasancewar Yahweh. Wannan yana nufin wurin da akwatin yake. AT: \"inda aka ajiye shi\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
}
|
||
] |