ha_2sa_tn_l3/15/21.txt

18 lines
874 B
Plaintext

[
{
"title": "Na rantse da ran Yahweh, da ran shugabana sarki kuma",
"body": "Anan mai magana yayi alkawalin da gaske. Zai gwada gaskiyar da zai cika alkawarinsa da tabbaci cewa Yahweh da sarki suna da rai. AT: \"Na yi alkawari da gaske cewa rayayyen Yahweh da sarki\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "ko ya kai ga rayuwa ko ga mutuwa",
"body": "\"koda za'a kashe ni ina mai goya maka baya\""
},
{
"title": "Dukkan ƙasar kuwa ta yi kuka da babbar murya ",
"body": "Da yawa mutane daga cikin Isra'ilawa suka yi kuka da ƙarfi lokacin da suka ga sarki yana tafiya. Anan an gamsu wannan da cewa duk ƙasar tayi kuka. AT: \"Duk mutanen da ke kan hanyar sun yi kuka\" ko \"Da yawa daga cikin mutanen sun yi kuka\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Kwarin Kidron",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne kusa da Yerusalem. (Duba: translate_names)"
}
]