ha_2sa_tn_l3/15/19.txt

14 lines
554 B
Plaintext

[
{
"title": "Ittai",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "donme zan sa ka kai da komowa tare da mu?",
"body": "Wannan tambaya ta jaddada Dauda baya son Ittai ya zo. Ana iya fassara wannan tambaya azaman sanarwa. AT: \"Ba na son in sa ku ku yi ta\nyawo tare da mu.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Bari bangirmanka da aminci su tafi tare da kai",
"body": "Wannan ni'ima ce da Dauda yake yi masa. AT: \"Bari Yahweh ya kasance mai aminci da aminci a gare ku koyaushe\" (Duba: figs_explicit)"
}
]