ha_2sa_tn_l3/15/11.txt

14 lines
463 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda aka gayyata",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda ya gayyata\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Sun tafi cikin rashin sanin su",
"body": "\"tafi babu laifi\""
},
{
"title": "ya aika a kirawo Ahitofel",
"body": "Wannan yana nufin cewa ya aika da saƙo don ya je wurin Ahitofel ya dawo da shi wurinsa. AT: \"ya aika da manzo don ya je ya samo Ahithophel wanda yake\" (Duba: figs_idiom)"
}
]