ha_2sa_tn_l3/15/05.txt

10 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kan miƙa hannunsa ya kama shi ya yi masa sumba",
"body": "Wannan aikin gaisuwa ce ta abokantaka. AT: \"ku gaishe shi a matsayin aboki ta hanyar rungumar shi da sumbanta\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "Da haka Absalom ya sace zukatan mutanen Isra'ila",
"body": "Wannan jumla yana nufin Absalom ya shawo kan mutanen su zama masu aminci a gare shi maimakon na Dauda. Anan marubucin yayi maganar yadda mutane suka zama masu biyayya ga Absalom da cewa ya sata zukatansu. AT: \"Ta wannan hanyar, Absalom ya shawo kan mutanen Isra'ila da su yi masa aminci\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]