ha_2sa_tn_l3/15/03.txt

14 lines
723 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Absalom ya ce masa",
"body": "An nuna cewa mutumin ya faɗi batunsa ga Absalom. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Absalom zai tambaye shi menene matsalar sa, sannan mutumin zai bayyana wa Absalom dalilin da ya sa ya nemi adalci. Daga nan Absalom\nzai ce masa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "da kyau da kuma gaskiya",
"body": "Waɗannan kalmomin suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don jaddada cewa shari'arsa mai kyau ce. (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "da zai ji maganarka ba",
"body": "\"Ji\" shari'a na nufin saurarenta da yanke hukunci game da ita. AT: \"don yanke hukunci game da shari'arku\" ko \"don kula da shari'arku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]