14 lines
721 B
Plaintext
14 lines
721 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "fuskar sarki",
|
||
"body": "Anan “fuskar sarki” tana nufin sarki da kansa. AT: \"sarki\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Absalom ya aika a kira Yowab",
|
||
"body": "Anan \"kalma\" ishara ce ta \"saƙo.\" Wannan yana nufin cewa ya aika da saƙo wurin Yowab tare da roƙo. AT: \"Absalom ya aika da saƙo ga Yowab yana tambayarsa\" (Duba: figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "domin ya aike shi wurin sarki",
|
||
"body": "An nuna cewa Absalom yana son Yowab ya zo wurinsa don ya gan shi kuma ya yi roƙo a gare shi don a ba shi damar zuwa ganin sarki. Cikakkiyar ma’anar wannan ana iya bayyana ta a sarari. AT: \"ya zo gare shi kuma ya yi masa roƙo\ndomin ya ga sarki\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
}
|
||
] |