ha_2sa_tn_l3/14/25.txt

14 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "a cikin dukkan Isra'ila babu wanda ake yabo domin kyansa fiye da Absalom",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane sun yaba wa Absalom saboda kyawunsa fiye da yadda suka yaba wa wani\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Daga tafin sawunsa zuwa bisa kansa babu wani aibi a cikinsa",
"body": "Wannan yana nufin duka mutumin ba shi da aibi. AT: \"Babu wani aibu a jikinsa\" (Duba: figs_merism)"
},
{
"title": "An haifa wa Absalom 'ya'ya uku maza da 'ya mace ɗaya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Absalom yana da 'ya'ya maza uku da mace ɗaya\""
}
]