10 lines
500 B
Plaintext
10 lines
500 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "saboda mutane sun sa na ji tsoro",
|
||
"body": "Ana iya samar da bayanan da aka fahimta. AT: \"saboda mutane sun tsoratar da ni cewa na zo\" (Duba: figs_ellipsis)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "gama kamar yadda mala'ikan Allah ya ke, haka shugabana sarki ya ke wajen faɗin abu mai kyau daga mugunta",
|
||
"body": "Anan an kwatanta Dauda, sarki, da “mala’ikan Allah.” AT: \"don sarki kamar mala'ikan Allah ne domin dukansu sun san yadda ake faɗi alheri da mugunta\" (Duba: figs_simile)"
|
||
}
|
||
] |