ha_2sa_tn_l3/14/01.txt

14 lines
641 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Ana amfani da wannan kalmar a nan don alamar hutu a cikin babban layin labari. Anan marubucin ya faɗi game da sabon mutum a cikin labarin."
},
{
"title": "Zeruya",
"body": "Duba yadda zaka fassara sunan wannan mutumin a cikin 2 Samaila 2:13"
},
{
"title": "aika da kalmar saƙo a Tekowa yasa a kawo masa mace mai hikima",
"body": "Wannan yana nufin Yowab ya aika da saƙo wurin Tekowa ya sa ya komo da wata mata a wurinsa. Ana iya rubuta wannan ta hanyar aiki. AT: \"ya aika wani da sako zuwa ga Tekowa kuma ya sa ya dawo da mace mai hikima\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]