ha_2sa_tn_l3/13/34.txt

10 lines
410 B
Plaintext

[
{
"title": "Wani bawa da ke tsaro",
"body": "Wannan yana nufin cewa bawan yana sa ido ga abokan gaba yayin da yake tsaron bangon garin. AT: \"wanene ke tsaro\" ko \"wanene ke tsaron bangon birni\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "suka tada muryoyinsu",
"body": "A nan ana magana da 'ya'yan da ke kuka kamar muryoyinsu wani abu ne da suka ɗaga sama. AT: \"ya yi ihu\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]