ha_2sa_tn_l3/13/32.txt

14 lines
454 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ubangidana ya gaskata",
"body": "\"Maigidana, kada ka yi imani\""
},
{
"title": "Amnon ya ɓata 'yar'uwarsa Tama",
"body": "Wannan ita ce hanyar ladabi da cewa Amnon ya yiwa 'yar uwarsa fyade. (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "kada maigidana sarki ya riƙe wannan rahoto a zuciyarsa ",
"body": "Maganar \"ɗauki abu a zuciya\" na nufin \"damuwa da shi.\" AT: \"ku damu da wannan rahoton\" (Duba: figs_idiom)"
}
]